2 Samaʼila 18:20 - Sabon Rai Don Kowa 202020 Yowab ya ce, “Ba kai ba ne za ka kai wannan labari a yau ba. Kana iya kai labarin wani lokaci, amma yau kam ba zai yiwu ba, saboda ɗan sarki ya mutu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki20 Yowab ya ce masa, “Ba za ka kai labari yau ba, sai wata rana ka kai, amma yau ba za ka kai labari ba, domin ɗan sarki ya mutu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |