2 Samaʼila 18:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 Suka ɗauki Absalom, suka jefa shi cikin wani babban rami a kurmin, suka kuwa tula tsibin duwatsu a kansa. Ana cikin haka, sai dukan Isra’ilawa suka tsere zuwa gidajensu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 Suka ɗauki gawar Absalom, suka jefa ta cikin wani rami mai zurfi a kurmin, suka tula tsibin duwatsu a kanta. Dukan Isra'ilawa kowa ya tsere zuwa gidansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |