2 Samaʼila 18:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Dawuda ya tattara mutanen da suke tare da shi, ya naɗa musu komandodi na dubu-dubu, da na ɗari-ɗari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Dawuda kuwa ya shirya sojojin da suke tare da shi, sa'an nan ya naɗa musu shugabanni na dubu dubu da na ɗari ɗari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |