2 Samaʼila 17:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Wannan shawara ta gamshi Absalom da dukan dattawan Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Wannan shawara ta gamshi Absalom da dattawan Isra'ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Matarsa Zeresh, da dukan abokansa suka ce masa, “Ka sa a gina wurin rataye mai laifi, mai tsawo, ƙafa saba’in da biyar, da safe kuwa ka ce wa sarki a rataye Mordekai a kansa. Sa’an nan ka tafi cin abincin dare tare da sarki da murna.” Wannan shawarar ta faranta wa Haman rai, ya kuma sa aka gina wurin rataye mai laifi.