2 Samaʼila 17:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Zan fāɗa masa sa’ad da yake cikin gajiya da karayar zuciya. Zan firgita shi, mutanen da suke tare da shi kuwa za su gudu. Sarki ne kaɗai zan kashe အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Zan fāɗa masa sa'ad da yake cikin gajiya da karayar zuciya, in firgitar da shi. Dukan mutanen da suke tare da shi za su gudu. Shi kaɗai zan kashe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |