2 Samaʼila 16:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Sai Abishai ɗan Zeruhiya ya ce wa sarki, “Ranka yă daɗe, don me wannan mataccen kare yake la’antarka? Bari in je in datse kansa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Sai Abishai, ɗan Zeruya, ya ce wa sarki, “Ranka ya daɗe, don me za ka bar wannan kare yana ta zaginka? Bari in tafi in fille masa kai.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |