2 Samaʼila 16:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Sai sarki ya ce wa Ziba, “Duk abin da yake na Mefiboshet, ya zama naka.” Ziba ya rusuna ya ce, “Bari in dinga samun tagomashi a gabanka ranka yă daɗe.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Da jin haka sai sarki ya ce wa Ziba, “Dukan abin da yake na Mefiboshet ya zama naka.” Ziba kuma ya rusuna ya yi godiya ya ce, “Bari in zama majidaɗin ubangijina, sarki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |