2 Samaʼila 16:22 - Sabon Rai Don Kowa 202022 Saboda haka suka kafa wa Absalom tenti a bisa rufin ɗaki, a can ya kwana da ƙwarƙwaran mahaifinsa a gaban dukan Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki22 Sai suka kafa wa Absalom alfarwa a bisa kan soro, ya shiga ya kwana da ƙwaraƙwaran tsohonsa, a idon mutanen Isra'ila duka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |