2 Samaʼila 15:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Dukan mutanensa suka wuce gabansa, tare da dukan Keretawa da Feletiyawa; da dukan mutane ɗari shida na Gittiyawan da suka raka shi daga Gat, suka wuce gaban sarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Dukan fādawansa, da matsaransa, wato dukan Keretiyawa, da dukan Feletiyawa, da dukan Gittiyawa, sojoji ɗari shida waɗanda suka bi Dawuda tun daga Gat suka wuce a gabansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |