2 Samaʼila 13:34 - Sabon Rai Don Kowa 202034 Ana cikin haka, sai Absalom ya gudu. To, mutumin da yake tsaro a wannan lokaci ya ɗaga kai sai ya ga mutane da yawa a hanya, yamma da shi, suna gangarowa daga gefen tudu. Sai mai tsaron ya je ya gaya wa sarki cewa, “Na ga mutane ta wajen Horonayim, a gefen tudu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki34 Absalom kuwa ya gudu. Sa'an nan sojan da yake tsaro a wannan lokaci ya ga ɗumbun mutane suna tahowa daga hanyar Horonayim, wajen gefen dutse. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |