2 Samaʼila 13:26 - Sabon Rai Don Kowa 202026 Sa’an nan Absalom ya ce, to, “In ba za ka ba, ina roƙonka bari Amnon ɗan’uwana yă zo tare da mu.” Sarki ya ce masa, “Don me zai tafi tare da kai?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki26 Sa'an nan Absalom ya ce, “Idan ba za ka tafi ba, ina roƙonka ka bar Amnon ɗan'uwana ya tafi tare da mu.” Sarki ya ce, “Don me zai tafi tare da kai?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |