2 Samaʼila 13:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Ta ce, “A’a! Korina zai fi muni da abin da ka riga ka yi mini.” Amma ya ƙi yă saurare ta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 Sai ta ce masa, “A'a wana, muguntar koran nan da kake yi mini, ta fi ta wadda ka riga ka yi mini.” Amma bai kasa kunne gare ta ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |