2 Samaʼila 13:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Ana nan sai Amnon ɗan Dawuda ya fara son Tamar, kyakkyawar ’yar’uwar Absalom ɗan Dawuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Absalom, ɗan Dawuda, yana da kyakkyawar ƙanwa, sunanta Tamar. Ana nan Amnon ɗaya daga cikin 'ya'yan Dawuda, ya ƙaunace ta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |