2 Samaʼila 12:23 - Sabon Rai Don Kowa 202023 Amma yanzu da ya mutu, me zai sa in yi azumi? Zan iya dawo da shi ne? Ni zan je wajensa, ba shi zai dawo wurina ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki23 Amma yanzu ya rasu, me zai sa kuma in yi azumi? Zan iya koma da shi ne? Ni zan tafi wurinsa, amma shi ba zai komo wurina ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |