2 Samaʼila 12:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Dawuda ya gane bayinsa suna wa juna raɗan wani abu, sai ya gane yaron ya mutu. Sai ya ce, “Yaron ya rasu ko?” Suka ce, “I, ya rasu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 Da Dawuda ya ga fādawansa suna raɗa da juna, sai ya gane lalle yaron ya rasu. Ya tambaye su, ya ce, “Yaron ya rasu ne?” Suka amsa cewa, “I, ya rasu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |