2 Samaʼila 11:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Sa’an nan Dawuda ya aiki manzanni su kawo masa ita. Ta zo wurinsa shi kuma ya kwana da ita (A lokacin kuwa ta gama tsarkake kanta ke nan daga jinin haila.) Sa’an nan ta tafi gida. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Dawuda kuwa ya aiki waɗansu manzanni suka kawo masa ita, ya kwana da ita. (A lokacin kuwa ta gama wankan haila ke nan.) Sa'an nan ta koma gidanta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |