2 Samaʼila 11:21 - Sabon Rai Don Kowa 202021 Wane ne ya kashe Abimelek ɗan Yerub-Beshet? Ba mace ce ta jefa dutsen niƙa a kansa daga katanga, ta haka ya mutu a Tebez ba? Me ya sa kuka je kurkusa da katangar?’ In ya tambaye ka wannan, sai ka ce masa, ‘Har bawanka Uriya mutumin Hitti ma ya mutu.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki21 Wa ya kashe Abimelek ɗan Yerubba'al? Ba mace ce a Tebeze ta jefe shi da ɗan dutsen niƙa ta kan garu daga ciki ta kashe shi ba? Me ya sa kuka tafi kusa da garu?’ Sai ka faɗa masa cewa, ‘Baranka, Uriya Bahitte, shi ma an kashe shi.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |