2 Samaʼila 11:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Ya umarci manzon ya ce, “Da ka gama yin wa sarki wannan batun yaƙin, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19-20 Ya ce wa manzo, “Bayan da ka gama faɗa wa sarki labarin yaƙin duka, idan sarki ya husata, har ya ce maka, ‘Me ya sa kuka tafi yaƙi kurkusa da garin? Ba ku sani ba za su tsaya a gefen garu daga ciki su yi harbi? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |