2 Samaʼila 11:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 Sa’ad da mutanen garin suka fito suka yaƙi Yowab, sai waɗansu mutane daga sojojin Dawuda suka mutu; Uriya mutumin Hitti ma ya mutu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 Mutanen garin suka fito suka yi yaƙi da Yowab. Suka kashe waɗansu daga cikin sojojin Dawuda. Uriya Bahitte, shi ma aka kashe shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |