2 Samaʼila 1:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Dawuda ya tambaye shi ya ce, “Daga ina ka fito?” Ya amsa ya ce, “Na tsere ne daga sansanin Isra’ila.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Sai Dawuda ya tambaye shi, ya ce, “Daga ina ka zo?” Ya ce, “Na tsere ne daga sansanin Isra'ilawa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |