2 Samaʼila 1:26 - Sabon Rai Don Kowa 202026 Na yi baƙin ciki saboda kai, Yonatan ɗan’uwana; ƙaunatacce kake a gare ni. Ƙaunarka a gare ni abar al’ajabi ce, abar al’ajabi fiye da ta mace. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki26 “Na damu ƙwarai saboda kai, ɗan'uwana Jonatan, Ƙaunatacce kake a gare ni! Ƙaunarka a gare ni abar al'ajabi ce, Ta fi ƙaunar mace. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |