2 Korintiyawa 9:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 To, shi da yake ba mai shuka iri, yake kuma ba da abinci a ci, shi ne zai ba ku irin shukawa, yă riɓanya shi, yă kuma albarkaci ayyukanku na alheri da yawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Shi da yake ba mai shuka iri, yake kuma ba da abinci a ci, shi ne zai ba ku irin shukawa, ya riɓanya shi, ya kuma yawaita albarkar ayyukanku na alheri. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |