2 Korintiyawa 8:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Ba umarni nake ba ku ba, sai dai ina so in gwada gaskiyar ƙaunarku ne, ta wurin kwatanta ta da aniyar waɗansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Ba kallafa muku wannan nake yi ba, sai dai ta nuna himmar waɗansu, in tabbata ƙaunarku ma sahihiya ce. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |