2 Korintiyawa 8:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 To, da yake kun fiffita a kowane abu cikin bangaskiya, cikin magana, cikin sani, cikin dukan ƙwazo, da kuma cikin ƙaunarku dominmu, sai ku fiffita a wannan aikin alheri ma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 To, da yake kun fifita a kowane abu, wato, a cikin bangaskiya, da magana, da sani, da matuƙar himma, da kuma ƙaunar da kuke yi mana, to, sai ku fifita a wannan aikin alheri ma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |