2 Korintiyawa 6:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Gama ya ce, “A lokacin samun alherina, na ji ka, a ranar samun ceto kuma, na taimake ka.” Ina gaya muku, yanzu ne lokacin samun alherin Allah, yanzu ne ranar samun ceto. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Domin ya ce, “Na saurare ka a lokacin samun karɓuwa, Na kuma taimake ka a ranar ceto.” Ga shi, yanzu ne lokacin samun karɓuwa! Ga shi kuma, yau ce ranar ceto! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |