2 Korintiyawa 4:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Domin mun san cewa shi da ya tā da Ubangiji Yesu daga matattu, zai tashe mu mu ma tare da Kiristi, yă kuma miƙa mu a gabansa tare da ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Mun sani shi wannan da ya ta da Ubangiji Yesu daga matattu, mu ma zai tashe mu albarkacin Yesu, yă kuma kawo mu a gabansa tare da ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |