2 Korintiyawa 2:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Abin da ya sa na rubuta muku shi ne don in ga ko za ku jimre da gwajin nan, kuna kuma yin biyayya ta kowace hanya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Na rubuto muku wannan takanas, domin in jarraba ku, in ga ko kuna yin biyayya ta kowace hanya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |