2 Korintiyawa 2:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 In wani ya jawo baƙin ciki, ba ni kaɗai ya jawo wa ba, amma a wani fanni, sai in ce dukanku ne ya jawo wa, ba na faɗa haka don in matsa muku lamba ba ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Amma in wani ya jawo baƙin ciki, ba ni kaɗai ya jawo wa ba, amma ga wani fanni, sai in ce dukanku ne ya jawo wa, ba tsanantawa nake yi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |