2 Korintiyawa 2:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Na rubuta yadda na yi ne saboda sa’ad da na iso kada waɗanda ya kamata su faranta mini rai, su sa ni baƙin ciki. Na amince da ku duka a kan farin cikina naku ne ku duka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Na rubuto muku haka ne, don kada in na zo, waɗanda ya kamata su faranta mini rai, ya zamana sun sa ni baƙin ciki. Domin na amince da ku duka, cewa farin cikina naku ne ku duka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |