2 Korintiyawa 2:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 Ba ma tallar maganar Allah don riba yadda waɗansu mutane da yawa suke yi. A maimakon haka, muna magana cikin Kiristi a gaban Allah da gaskiya, kamar mutanen da aka aika daga Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 Domin mu ba kamar mutane da yawa muke ba, masu yi wa Maganar Allah algus, mu kaifi ɗaya ne, kamar yadda Allah ya umarce mu, haka muke magana a gaban Allah, muna na Almasihu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |