2 Korintiyawa 2:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Amma godiya ga Allah, wanda kullum yake bi da mu da nasara cikin Kiristi, kuma ta wurinmu, yana baza ƙanshin nan na sanin Kiristi a ko’ina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Amma godiya ta tabbata ga Allah, shi da kullum yake yi mana jagaba mu ci nasara, albarkacin Almasihu, ta wurinmu kuma yake baza ƙanshin nan, na sanin Almasihu a ko'ina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |