2 Korintiyawa 2:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 In kuka gafarta wa wani, ni ma na gafarta masa. Abin da na gafarta kuwa, in har ma da abin gafartawa, saboda ku ne na gafarta masa, albarkacin Kiristi, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Wanda kuka yafe wa kome, ni ma na yafe masa. Abin da na yafe kuwa, in dai har ma akwai abin yafewa, saboda ku ne na yafe masa, albarkacin Almasihu, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |