2 Korintiyawa 13:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Ku gwada kanku ku gani ko kuna cikin bangaskiya; ku auna kanku. Ashe, ba ku san cewa Kiristi Yesu yana cikinku ba? Sai ko in kun fāɗi gwajin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Ku jarraba kanku ku gani, ko har yanzu kuna a raye da bangaskiya. Ku riƙa auna kanku. Ashe, ba ku tabbata Almasihu yana a cikinku ba? Sai ko in kun kasa ga gwajin! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |