2 Korintiyawa 11:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Sai dai ina tsoro kada yă zama, kamar yadda maciji ya yaudari Hawwa’u da makircinsa, ku ma a bauɗar da hankalinku daga sahihiyar biyayya amintacciya ga Kiristi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Amma ina tsoro kada yă zamana, kamar yadda maciji ya yaudari Hawwa'u da makircinsa, ku ma a bauɗar da hankalinku daga sahihiyar biyayya amintacciya ga Almasihu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |