2 Korintiyawa 10:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Ko da zan yi gadara fiye da kima a game da izinin nan namu, wanda Ubangiji ya bayar saboda inganta ku, ba don rushe ku ba, ba ni da abin jin kunya a ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Ko da zan yi gadara fiye da kima a game da izinin nan namu, wanda Ubangiji ya bayar saboda inganta ku, ba don rushe ku ba, ba zan kunyata ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |