2 Korintiyawa 10:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Kuna duban abubuwa bisa-bisa ne kawai. In wani ya ganin cewa shi na Kiristi ne, ya kamata yă sāke lura cewa kamar yadda yake na Kiristi, haka mu ma muke. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Ku dubi abin da yake bayyane mana! in dai wani ya amince na Almasihu ne, to, ya ƙara tunawa, wato kamar yadda yake shi na Almasihu ne, mu ma haka muke. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |