2 Korintiyawa 10:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Ina roƙonku cewa sa’ad da na zo kada ku tilasta ni in matsa muku, gama na tabbata zan iya tsaya wa waɗanda suka ce abin da muke yi sha’anin duniya ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 ina roƙonku kada ku tilasta ni in matsa muku sa'ad da na zo, gama na tabbata zan iya tsaya wa waɗanda suka ce abin da muke yi sha'anin duniya ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |