2 Korintiyawa 1:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Gama kamar yadda wahalar Kiristi ta cika har tana zuba a cikin rayuwarmu, haka nan kuma ta wurin Kiristi ta’aziyyarmu ta cika har tana zuba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Domin kuwa kamar yadda muke shan wuya ƙwarai, irin wadda Almasihu ya sha, haka kuma ake yi mana ta'aziyya ƙwarai, ta wurin Almasihu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |