2 Korintiyawa 1:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 wanda yakan yi mana ta’aziyya a cikin dukan wahalolinmu, domin mu kuma mu iya ta’azantar da waɗanda suke cikin kowace irin wahala, da ta’aziyyar da mu kanmu muka samu daga Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 shi da yake yi mana ta'aziyya a dukan wahalarmu, domin mu kuma mu iya ta'azantar da masu shan kowace irin wahala, da ta'aziyyar nan da mu ma muka samu a gun Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |