2 Korintiyawa 1:24 - Sabon Rai Don Kowa 202024 Ba nuna muku iko a kan bangaskiyarku muke yi ba, sai dai muna aiki tare da ku ne saboda farin cikinku, domin bisa ga bangaskiya ce kuke tsaye da ƙarfi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki24 Ba cewa muna nuna muku iko a kan bangaskiyarku ba ne, a'a, sai dai muna aiki tare ne, domin ku yi farin ciki, domin a game da bangaskiyarmu kam, kuna tsaye kankan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |