2 Bitrus 3:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 Saboda haka, abokaina ƙaunatattu, da yake kun riga kun san wannan, sai ku zauna a faɗake don kada a ɗauke hankalinku ta wurin kuskuren marasa bin dokan nan har ku fāɗi daga matsayinku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 Don haka, ya ku ƙaunatatuna, da yake kun riga kun san haka, ku kula kada bauɗewar kangararru ta tafi da ku, har ku fāɗi daga matsayinku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |