2 Bitrus 2:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Cikin kwaɗayinsu waɗannan malaman ƙarya za su cuce ku da tatsuniyoyin da suka ƙaga. Hukuncinsu yana a rataye a kansu tun da daɗewa, hallakarsu kuma ba ta barci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Mahaɗantan malaman nan na ƙarya za su ribace ku da tsararrun labarunsu. An riga an yanke hukuncinsu tun dā, wanda zai hallaka su a shirye yake sosai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |