2 Bitrus 2:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Idanunsu sun cike da zina, ba sa ƙoshi da yin zunubi; suna jarrabtar waɗanda ba tsayayyu ba; gwanaye ne a kan kwaɗayi, la’anannun iri! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Jarabar zina take a gare su, ba sa ƙoshi da yin zunubi. Suna yaudarar marasa kintsuwa. Sun ƙware da ƙwaɗayi. La'anannun iri! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |