2 Bitrus 2:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 duk da haka ko mala’iku ma da suka fi su ƙarfi suka kuma fi su iko, ba sa kawo irin wannan zargi na ɓata suna game da waɗannan talikai a gaban Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Amma kuwa mala'iku, ko da yake sun fi su ƙarfi da iko, duk da haka, ba su ɗora musu laifi da zage-zage a gaban Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |