1 Yohanna 5:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Tun da yake mukan yarda da shaida mutane, ai, shaidar Allah ta fi ƙarfi. Wannan ita ce shaidar Allah, wato, ya shaidi Ɗansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Tun da yake muna yarda da shaida mutane, ai, shaidar Allah ta fi ƙarfi. Wannan ita ce shaidar Allah, wato, ya shaidi Ɗansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |