1 Yohanna 4:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Ba wanda ya taɓa ganin Allah; amma in muna ƙaunar juna, Allah yana raye a cikinmu, ƙaunarsa kuwa ta zama cikakkiya a cikinmu ke nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 Ba mutumin da ya taɓa ganin Allah daɗai, amma kuwa in muna ƙaunar juna sai Allah ya dawwama cikinmu, ƙaunar nan tasa kuma tă cika a cikinmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |