1 Yohanna 4:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Abokaina ƙaunatattu, ba kowane ruhu za ku gaskata ba, sai dai ku gwada ruhohi don ku ga ko daga Allah ne, domin annabawan ƙarya da yawa sun fito duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Ya ku ƙaunatattuna, ba kowane ruhu za ku gaskata ba, sai dai ku jarraba ku gani ko na Allah ne, don annabawan ƙarya da yawa sun fito duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |