1 Yohanna 3:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Babu haifaffe na Allah da zai ci gaba da yin zunubi, domin iri na Allah yana a cikinsa; ba zai iya ci gaba da yin zunubi ba, domin haifaffe ne na Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Duk wanda yake haifaffen Allah, ba yakan aikata zunubi ba, domin irinsa yana a cikinsa a zaune, ba yakan aikata zunubi ba, da yake shi haifaffen Allah ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |