1 Yohanna 3:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Duk mai aikata abin da yake zunubi shi na Iblis ne, domin Iblis mai aikata zunubi ne tun farko. Dalilin da ya sa Ɗan Allah ya bayyana kuwa shi ne don yă rushe aikin Iblis. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Duk mai aikata zunubi, na Iblis ne, don tun farko Iblis mai aikata zunubi ne. Dalilin bayyanar Ɗan Allah shi ne domin yă rushe aikin Iblis. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |