1 Yohanna 1:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Amma in muna tafiya cikin haske, yadda yake cikin haske, muna da zumunci da juna ke nan, kuma jinin Yesu, Ɗansa, yana tsarkake mu daga dukan zunubi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 In kuwa muna zaune a haske, kamar yadda shi yake cikin haske, muna tarayya da juna ke nan, jinin Yesu Ɗansa kuma yana tsarkake mu daga dukkan zunubi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |